Ikirari
Appearance
Iƙirari Iƙirari (help·info) na nufin furtawa tare da amincewa akan aikata wani laifi.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ta yi iƙirarin laifin zaɓe.
- Bala yayi iƙirarin masaniya akan zancen.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): confession
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,33