Iko

Daga Wiktionary

Iko About this soundIko  shine damar da mutum keda shi akan wani abu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Sarki nada iko akan kowa

Manazarta[gyarawa]