Ilahiri

Daga Wiktionary

Ilahiri About this soundIlahiri  dai ya kasance wani kalmace da take nufin gaba ɗaya na duk wani abu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ilahirin dukiyan nan
  • ka ajiye Ilahirin abin da ka ɗauka

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Entire

Manazarta[gyarawa]