Ingani

Daga Wiktionary

Ingani About this soundIngani  dai ya kasance wani kalmace da take nufin ganin abu da ido ko neman ka ga abu a hannun wani.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ingani da kaina
  • Ingani abinda ke cikin jakarka.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Sight,Vision

Manazarta[gyarawa]