Ingila

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Ingila About this soundIngila  Ƙasa ce dake tsibirin birtaniya a yaɓɓacin nahiyar Turai.mai babban birni a landon. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Baturen Ingila
  • Sarauniyar Ingila ta rasu

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31