Jump to content

Inkiya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Inkiya About this soundFuruci  Shine yiwa mutum laƙabi dawani suna wanda badashi akamain yankaba.

Misalai[gyarawa]

  • Sunana misbahu amma jama'a sunamin laƙabi da ɗam baba.

Fassara turanci: Nickname