Inna

Daga Wiktionary

Inna Na nufin ƙanwar mahaifiya ko kuma yayar mahaifiya ko mahaifiya. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • in anjehutun rabillokaci amakaranta zanje wajan yayan mahaifiyata inkarɓo kuɗi ahannunta.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,10
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,17