Inuwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman inuwa ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]- Inuwa wata abace da take nuna makamancin wani abu musamman idan aka haska jikin abun.[1]
- Hausawa kan sanya wa 'ya'yansu suna Inuwa.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): shadow
- Faransanci (French): ombre
- Larabci (Arabic): zalla - ظل
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 151. ISBN 9789781601157.