Inuwarki

Daga Wiktionary
Hoton inuwa

Inuwarki dai ta kasance wata kalmace da take nufin "Your shadow" a turance amma kuma a hausance hakan yana nufin Inuwarki ko ace Inuwarka[1]

Misali[gyarawa]

  • Yadda ake gane rana ta zo tsakiyar duniya shi ne zaki ga Inuwarki tana kasan ki

Manazarta[gyarawa]