Jump to content

Itace

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

suna

[gyarawa]

ItaceAbout this soundItace  Wasu irin nau'ikan bishiyoyine da ake sarewa abusar wanda daga bisani ake aiki dashi domin, jin dumi alokacin sanyi dadai sauransu. kalmar na nufin firewood a turance. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Itacen mangwaro

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,195
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,288