Iyaka
Iyaka na nufin wani yanki ko wuri da ba'a so abu ya wuce ko ba zai iya wucewa ba. [1] [2]
- Suna jam'i. Iyakoki
Misalai[gyarawa]
- Iyakan Najeriya da Kamaru
- Naje iyakan Jamus
Fassara[gyarawa]
- Turanci: Boundary
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,29