Jump to content

Izini

Daga Wiktionary

Izini shine kamar mutum ya nemi a bashi damar yin wani abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yan wasan ƙwallon ƙafa suna neman izinin shiga gasar world cup

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: permission

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,126