Izza
Appearance
Hausa
[gyarawa]Izza Jin isa da takama da jiji dakai da yin abu saboda kasan bawanda ya isa yacemaka komai soboda su sukeda gari. [1] [2]
Misali
[gyarawa]- Shiwannan sainuna izza yakeyi saboda babanshi ne mai makarantar.
- Fassara turanci: pride
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,134
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,211