JaJa (help·info) Launi mai kalan jini a turance Shine ake kira da Red. Ja kuma na nufin umarnin ka rike wani abu ka jawo shi.
English: red