Jadawali
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Jadawali Tsarin abubuwa daki-daki wani na bin wani. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. [1]
Misalai
[gyarawa]- Hukumar wasannin gargajiya a Nijar ta fidda jadawalin wasan bana
- Kungiyar Bafana ta kalubalanci jadawalin bara
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570