Jagora
Appearance
Jagora (jam'i: Jagorori) yana nufin wanda yake taimakawa da shigewa gaba ko kuma ɗorawa a kan wani abu ko jama'a. [1] [2]
- Suna jam'i. Jagorori
Misalai
[gyarawa]- Jagoran Al'umma
- Ya jagoranci Kai samame
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,153