Jump to content

Jajibowa

Daga Wiktionary

Jajibowa Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin jawoma kai ko ace jama kai wani abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Kin cika jajibowa iyayenki magana.
  • Ya jajibowa kansa wahala.

Manazarta

[gyarawa]