Jaka

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

JakaAbout this soundJaka red  Wata abu ce Wadda jama'a ke anfani da ita ta hanyar saka kayayyakinsu kamar sutura, kudi, ko kuma wani abu mai matukar muhimmanci a cikinta, domin adanawa. Jaka a wata ma'anar kuma, sunan macen jaki kenan. [1] [2]

Turanci[gyarawa]

  1. Bag
  2. She-donkey

Misali[gyarawa]

  • Na saka kudina a cikin jaka.
  • Audu ya hau jaka.
  • Yarinyar jaka ce bata gane komai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,11
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,19