Jakada

Daga Wiktionary

Jakada About this soundJakada  Jami'in diflomasiyya da ƙasa ke turawa ƙasashen waje a matsayin wakilinta. [1] [2]

Suna jam'i. Jakadu

Misalai[gyarawa]

  • Jakadan Amurka a Najeriya
  • Jakadan Nijar a majalisar ɗinkin duniya

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,9
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6