Jallabiya
Appearance
JallabiyaJallaibua (help·info) Doguwan riga ce wanda mafi yawan masu amfani dashi larabawa ne. [1] [2]
- Suna jam'i. Jallabai
Misalai
[gyarawa]- Audu ya sanya farar jallabiya
- An saƙa jallabiya a masaƙa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,71
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,108