Jump to content

Jami'i

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Jami'i shine ma'aikacin gomnati ta ɗauke shi aiki ya bada tsaro, na farin kaya ko na kaki. [1]

Misali[gyarawa]

  • Ado jami'in tsaro ne.
  • Naga jami'in tsaron DSS a gidan.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,201