Jump to content

Jannareto

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Jannareto wani na'urane da ake amfani dashi wajan samar da wuta .

:suna jam'i jannaretuna.

Misali

[gyarawa]
  • Za'aimana aski jannareto yaƙibada wuta sosai.
  • anɗauke wuta zamutada jannareto yanzun.
  • Zoka kunamin jannareto nepa sundauke wutansu.

English

[gyarawa]

Generator