Jump to content

Janyo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Janyo About this soundJanyo  na nufin sandin,sanadiyyar faruwan wani abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya janyo ma kansa matsala.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Duk tsuntsun daya Janyo ruwa, shi ruwa ka duka.

Manazarta

[gyarawa]