Jump to content

Jarfa

Daga Wiktionary
Jarfa a hannu

Jarfa About this soundJarfa  Ya kasance wani irin ƙawata fata da akeyi da kuma zane wato hoto. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mai jarfa na doki a hannu.
  • Dan kwallo sai da jarfa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,276