Jump to content

Jayayya

Daga Wiktionary

Jayayya nuna kin amincewa da abu ko nuna tirjiya,galibi na mutum buyu ko yan kasan.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Bama jayayya akan maganar da dan majalisa yai na aikin kwalbati
  • Anyi jayayya tsakanin direba da fasinja

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: tug-of-war

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,9
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,13