Jump to content

Jefarwa

Daga Wiktionary

Jefarwa About this soundJefarwa  dai ya kasance wani kalmace da take nufin a yardar da abin da aka ɗauka ko yake hannun ka.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta jefarwa ƙaninta da takalmi cikin rafi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Throwing

Manazarta

[gyarawa]