Jump to content

Jeri

Daga Wiktionary

Jeri Wani adadi na mutane ko abubuwa da yake akan layi ɗaya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Motoci sunyi jerin gwano
  • Ɗalibai sunyi jeri ɗaya
  • Naga jerin mata a wajen zaɓe

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P152,