Jiɓi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Jiɓi shine ruwan zufan dayake fita ajikin fatan Mutane. [1]
Misalai
[gyarawa]- Yarinya tana jiɓi.
- Tayi sharkaf da jiɓi.
- Sai jiɓi nikiyi.
- Fati sai jiɓi takeyi kamar ta haɗiye kwaɗo.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127