Jiba

Daga Wiktionary
Jiɓa a sarari

Jiɓa About this soundJiɓa  Gida ko sheƙa da ƙwari da tururuwa kan gina mai sanfari kamar laka. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Jiɓa acikin daji
  • Jiɓa na tururuwa

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,11
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7