Jump to content

Jigata

Daga Wiktionary

Jigata About this soundJigata dai ta kasance wata kalmace da take nufin rashin ƙarfin jiki da karsashi sakamon wani aiki[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mun jigata a wannan tafiyan
  • Dabbobin sun jigata.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Overtired

Manazarta

[gyarawa]