Jump to content

Jihadi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Jihadi na nufin wani abu ne da wani mutum ko mutane ke yi domin sadaukar da ran su akan wani abu, kamar addinin su ko yankin su, ko iyalin su, ko lafiya da muhallin su da dai sauransu.

Misali

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]