Jijiya

Daga Wiktionary

Jijiya Na nufin magudanar jini na jikin mutum ko dabba.[1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Jijiyar kafana ta rike

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,203
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.203. ISBN 9789781601157.
  3. https://hausadictionary.com/jijiya