Jump to content

Jika

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Grandchild yana nufin Jika

Misalai[gyarawa]

  • Yaron jikan yayata ne.
  • Dan jikan Nomau.

Karin Magana[gyarawa]

  • Jika wahal da kaka
[1]

Manazarta[gyarawa]

Jika na nufin wani abu da aka sama ruwa ko aka yayyafa masa ruwan akayi

Misali[gyarawa]

  • An jika masara da ruwa
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 75. ISBN 9 789781691157