Jump to content

Jikakka

Daga Wiktionary

Jiƙaƙƙa na nufin gaba dake tsakanin mutane.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Har yanzu akwai jiƙaƙƙa tsakanin Lado da Audu

Manazarta

[gyarawa]