Jikkata

Daga Wiktionary

Jikkata About this soundJikkata  dai ya kasance wani kalmace dake nufin mutumin da yasamu rauni sanadiyyar hatsari ko wani akasi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Fasinja sin jikkata sanadiyyar hatsarin motar safa.
  • Talle ya jikkata bayan faɗowa daga bene.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Injure

Manazarta[gyarawa]