Jump to content

Jin-kunya

Daga Wiktionary

Jin-kunya About this soundJin-kunya dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan mutumin yana cin kunyar mutane ko idon mutane[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ina jin-kunya in fito gajagaja
  • Ina jin-kunyan laraba

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Embarassed

Manazarta

[gyarawa]