Jini

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Jini wannan wani sinadari ne, ja wanda yake yawo a jikin mutum, ko dabba matsawan abun nan yana da rayuwa a jikonsa. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Sani ya yanke harda jini
  • An ƴarama Talle Jini

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,17
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,27