Jump to content

Jiniya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Jiniya Wato wani irin wuta mai ƙyalƙyal da amsa kuwa da galibi hukumomun tsaro ke amfani da ita a motocin su.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Motar yan sanda tana ta jiniya.
  • Gwamna ya wuce a mota mai jiniya.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,193