Jump to content

Jinka

Daga Wiktionary

JinkaAbout this sound Jinka  Wani rufine da'akeyi adaki da assabari da kara.

suna jam'i: Jinkaye

Misali[gyarawa]

  • Jinkan ɗakin kakammu zamu gyara yau.

Da turanci kuma ana kiranshi da Roof.