Jump to content

Juma'a

Daga Wiktionary

Asalin kalma[gyarawa]

Watakila kalmar juma'a ta samo asali ne daga kalmar Larabci Jumu'at - جمعة.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Juma'a da Turanci (Friday). Rana ce daga cikin ranakun sati guda bakwai. Juma’a – Friday [1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): Friday[2]
  • Farandanci (French):
  • Larabci (Arabic): Jumu'at - جمعة[3]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
  2. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
  3. Days of the Week(أيام للأسبوع)". www.softschools.com. Retrieved 2022-01-02.