Juna-biyu

Daga Wiktionary
Wata mace me juna-biyu

Juna-biyu About this soundJuna-biyu dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan matan ta ɗauka ciki ma'ana tana da juna biyu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Awo ya nuna tanada juna-biyu
  • Saura wata ɗaya mai juna-biyu ta haihu

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Pregnancy

Manazarta[gyarawa]