Jump to content

Jurewa

Daga Wiktionary

Jurewa About this soundJurewa dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan mutumin yana da juriya akan duk abin da zai same shi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana son mai jurewa a aikin soji

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Enduring

Manazarta

[gyarawa]