Kaɗanya

Daga Wiktionary
Kwallon Kaɗanya

KaɗanyaAbout this soundKaɗanya  Wani sinadari ne da ake samu daga ya'yan bishiyan kaɗanya, ana amfani dashibwajen gyaran fata da kuma abinci. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Ina son man kaɗanya a abinci.
  • Tayi amfani da kaɗanya wajen gyaran fata.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,161