Jump to content

Kacokam

Daga Wiktionary

Kacokam About this soundKacokam dai ya kasance wani kalmace da take nufin a ɗaga abu lokaci guda ko ace lokaci ɗaya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ya siyar da kayan gonarsa kacokam
  • Ta kashe kuɗin kacokam a kasuwa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Entire

Manazarta

[gyarawa]