Kadi
Appearance
kadi kalma ce da ake nufin Naɗi zare wanda mata aure ko yan mata su keyi domin su samu taro. Kaɗi akan yini da babban zare wanda ba zaren dinki ba, ammah yana da taushi kamar auduga. ===Amfanuwar shi Akanyi amfani da wurin yin lagwanin risho.