Kafada

Daga Wiktionary
Kafadar hagu

Kafada About this soundKafada  saman hannu kusada wuya.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yan Madrid sunci wasa suna daga allon kafada.

Karin Magana[gyarawa]

  • Sabon salo gemu a kafada.

Manazarta[gyarawa]