Kafet
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Kafet Furuci (help·info) abune mai laushi da ake shimfiɗa shi a ɗaki. Ko a masallaci domin yin ibada[1]
Misalai
[gyarawa]- Kafet ɗina yayi datti sosai gobe zan wanke shi sosai saboda yayi haske
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,186