Jump to content

Kafin

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kafin About this soundFuruci  kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna aiwatar da ko kuma kasantuwar wani abu gabanin a kai ga waninsa da sauransu. A turance kuma ana kiranshi da Before.

Misali

[gyarawa]
  • Ni na fara shiga aji kafin kowa ya zo makarantar.