Jump to content

Kafiya

Daga Wiktionary

Kafiya About this soundKafiya  Kalmar na nufin mutun mai kafewa akan zance ko wani al'amari ba tare da wata hujja ba. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ka cika kafiya wajen neman maslaha
  • Mutun mai kafiya ne akan yarda da gaskiya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Mulish

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,177