Jump to content

Kaho

Daga Wiktionary

ƘahoAbout this soundKaho  Wani ƙashi ne da yake fitowa a kan wadansu dabbobi waɗanda suka danganci shanu, awaki, tumaki da dai sauransu, ƙaho wani yana da girma da tsini wani kuma akasin hakan. A turance kuma ana kiranshi da Horn.